IQNA - Kamfanin Microsoft ya kori ma'aikata biyar bayan da suka nuna rashin amincewa da kwangilar da kamfanin ya yi da sojojin Isra'ila.
                Lambar Labari: 3492810               Ranar Watsawa            : 2025/02/26
            
                        
        
        IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi maraba da amincewa da wani kuduri a zauren majalisar dinkin duniya na tallafawa 'yancin al'ummar Palasdinu.
                Lambar Labari: 3492414               Ranar Watsawa            : 2024/12/19
            
                        
        
        IQNA - 'Yan kasar Holand sun yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai a zirin Gaza a gaban rassan McDonald's mai daukar nauyin wannan gwamnati, sun gudanar da zanga-zangar  nuna adawa .
                Lambar Labari: 3491072               Ranar Watsawa            : 2024/04/30
            
                        
        
        IQNA - 'Yan sandan Isra'ila sun murkushe zanga-zangar kin jinin Netanyahu da mazauna yankin suka yi ta hanyar amfani da bindigogin ruwa a titin Kablan.
                Lambar Labari: 3490704               Ranar Watsawa            : 2024/02/25
            
                        
        
        IQNA - Kwamitin hulda da muslunci na Amurka ya fitar da sanarwa tare da bayyana matakin da Amurka ta dauka na kin amincewa da kudurin tsagaita bude wuta na yakin Gaza a kwamitin sulhu na MDD a matsayin abin kunya.
                Lambar Labari: 3490687               Ranar Watsawa            : 2024/02/22
            
                        
        
        Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi Allah wadai da irin yadda sojojin yahudawan sahyoniya suke musgunawa al'ummar yankin Golan na Siriya da suka mamaye.
                Lambar Labari: 3489356               Ranar Watsawa            : 2023/06/22
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Hukumar San Francisco Unified School District (SFUSD) ta ja baya kan matakin da ta dauka na rufe makarantu a ranakun bukukuwan Sallah da Idin Al-Adha, kuma hakan ya janyo martani mai zafi daga al'ummar musulmi, inda suke ganin wannan matakin a matsayin mika wuya ga wariyar launin fata.
                Lambar Labari: 3488714               Ranar Watsawa            : 2023/02/24
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Dan siyasar kasar Sweden Jan Eliasson, yayin da yake  nuna adawa  da kona kur’ani a kasarsa, ya bayyana kashe kudi domin tallafawa Rasmus Paludan a matsayin mara amfani.
                Lambar Labari: 3487713               Ranar Watsawa            : 2022/08/19
            
                        
        
        Tehran (IQNA) A jiya ne aka gudanar da zanga-zangar  nuna adawa  da kisan gillar da aka yi wa dan jaridar Falasdinawa Shirin Abu Aqla a birane daban-daban na Turai da Austria.
                Lambar Labari: 3487295               Ranar Watsawa            : 2022/05/15